Al’ajabi

Al’ajabi

Miji ya ƙona kansa da matarsa a cikin ɗaki

Wani mutum ya sheka lahira bayan da ya banka wa kansa da matarsa wuta saboda saɓanin da suka samu

Uwa ta kashe jaririyarta da maganin ɓera a Kaduna

An garzaya da jaririyar zuwa Babban Asibitin Zonkwa inda ta rasu a washegari

Mai aikin shara ya mayar da N40m da ya tsinta a Kano

Wani mai aikin shara ya mayar kudi kimanin Naira miliya 40 da ya tsinta ga mai su a Asibitin Abubakar Imam da ke unguwar Fagge a Kano

Matashi ya daɓa wa mahaifiyarsa wuƙa a Bayelsa

Wani matashi mai shekara 22, mai suna Godwin daga unguwar Elebele a Ƙaramar Hukumar Ogbia, a Jihar Bayelsa, ya kashe mahaifiyarsa ta hanyar daɓa mata

Ma’aikacin banki da ke sace kudin kwastomomi ya shiga hannu

Jami’in kula da na’uar cirar kudi (ATM) na Bankin Access ya shiga hannu kan sace kudade daga asusun musu ajiya