Al’ajabi

Al’ajabi

Ya yi wa kansa keji don daina shan sigari

Ibrahim Yucel ya shafe shekaru 26 yana shan taba kuma duk da yunƙurin dainawa, ya kasa daina zukar fakiti biyu a rana.

An kashe wa ma’aurata ’ya’yansu uku an ɓoye gawarsu a firinji

An tsinci gawarwakin kananan ’ya’yansu uku a boye a cikin wani firinji bayan an yi musu kisan gilla

Ma’auratan da aurensu ya mutu sau 12 a shekara 43

Kotu ta ce auren da ake yawan saki, sannan a sake daura auren a tsakanin ma’auratan cin zarafin doka ne.

Ya tona kabarin mijin mahaifiyarsa ya yanke kansa

Ya bayyana cewa ɗan marigayin ne ya tuntuɓe shi inda ya buƙaci kan mijin mahaifiyarsa don yin tsafi bayan rasuwarsa.

Mahaifi ya harbe ’yarsa har lahira saboda wallafa bidiyo a Tiktok

Mahaifin ya ce abin da yarinyar ke yi ya saɓa wa addini da al’ada.