Al’ajabi

Al’ajabi

Doki ya kwanta a kan gawar wanda ya mallake shi yana kuka

Wani doki mallakar marigayi Wagner de Lima Figueiredo da ya rasu kuma ake shirin binne shi, ya sanya ’yan uwan mai shi  cikin tausayi bayan da ya  je

Likitoci sun ciro duwatsu da murafen kwalba da tsabar kudi daga cikin wani

Wani dan kasar Koriya ta Kudu da ke jinya a asibiti sanadiyyar matsanancin ciwon ciki, likitocin asibitin sun gano duwatsu da murafen kwalba da karfun

Kotu ta kwace lasisin bindigar wanda karensa ya harbe shi

Wata kotun kasar Jamus ta kwace lasisin wani dan kasar bayan da karensa ya harbe shi, kamar yadda jaridar The Independent ta sanar. A ranar Tatatar ma

Saniya ta haifi ’ya mai kafa biyu

Wani manomi kuma babban mai harkar  sayar da shanu mai suna Wang Shiyouhe ya sayi wata saniya, wanda ta haifi ’ya mai kafafu biyu. Sama da mako daya d

Karya mai baki biyu da kunne daya a fuska daya

Baki daya bai budewa da rufewa. An samu wata karya da take karin wani baki a fuskarta a Jihar Oklahoma da ke Amurka. Kuma halittar karya na sanya ta c