Al’ajabi

Al’ajabi

Na yi shekara 9 ba na ganin mutane sai dai macizai – Amina Abdusalam

Wata matar aure mai suna Amina Abdulsama da ke zaune a garin Tulu a Karamar Hukumar Toro a Jihar Bauchi ta ce ta yi shekara 9, ba ta ganin mutane sai

Bidiyon lokacin da jirgin Osibanjo ya fadi

Yadda wata mata ta kamu da cutar rashin jin muryar maza sai dai jinsinta

Wata mata me suna Chen `yar birnin Diamen, da ke shiyyar Gabas ta kasar China ta kamu da cutar al`ajabi a kunnuwanta ta yadda ta ke zama kurma idan ha

Matashi ya kashe sama da Naira miliyan 10 wajen gyaran fuska don ko yi da Michael Jackson

Wani matashi mai suna Leo Blanco, mai shekara 22 daga babban birnin Buenos Aires, a kasar  Argentina, rahotanni na bayyana cewa matashin ya kashe sama

Mutumin da ya shuka bishiyoyi sama da miliyan 5 don kaucewa zaizayar kasa ya rasu

Wani dattijo mai suna Bishweshwar Dutt Saklani mai shekara 96 ya rasu ranar 18 ga Janairu 2019, da ke unguwar Pujargaon a jihar Uttarakhan ta kasar In