Al’ajabi

Al’ajabi

Halittar kaina ta sa ba ni da masoyiya – Saurayi

Wani saurayi mai shekara 22 mai suna Anshu Kumar daga Jihar Punjab ta kasar Indiya, wanda Allah Ya yi wa halittar katon kai da hakan ya sa yake da kan

Saurayin da ya yi lalata da akuya ya ce ya nemi izininta

An kama wani saurayi dan kasar Malawi mai suna Kennedy Kambani mai shekara 21 yana lalata da akuya, inda ya ce sai da ya nemi izinin akuyar kafin ya y

Kamfani ya bai wa ma’aikata gwale-gwale saboda rashin cika alkawari

A ranar 14 ga Janairun bana ne wani kamfani da ke Lardin Shandong a kasar China, ya bai wa shida daga cikin ma’aikatansa gwale-gwale saboda gaza cika

Kifin da ya fi tsada a duniya ya kai Naira miliyan 653

Wani kifi a kasar Japan mai launin ja da fari da ake kira Koi Carp ya kasance kifin da ya fi kowane rayayyen kifi  da ake sayarwa daraja inda farashin

Karafunan inji mai sarrafa kansa sun yi shige jikin ma’aikaci

Wani ma’aikaci kamfanin tangaran a kasar China mai suna Mista Zhou mai shekara 49 ya tsallake rijiya da baya, bayan da injin da yake aiki da shi mai s