Al’ajabi

Al’ajabi

Ya sanya kwado da sakata a motarsa saboda gudun barayi

Wadansu mutane da dama suna kauce wa kai motarsu gyara gareji saboda gudun barayi. Wani direba da aka sakaya sunansa ya sanya wa motarsa kwado da saka

Kotu ta yi watsi da bukatar rage shekarun dan 69 da shekara 20

Wani dan kasar Netherland mai suna Emile Ratelband mai shekara 69, da ya bayyana cewa, shekarunsa na kawo masa tangarda wajen neman aiki da kuma yin s

Kasuwanci kwari: Yadda kyankyaso ya hada kan miliyoyin ’yan China

A duk inda aka samu lunguna masu duhu za a iya samun miliyoyin kyankyasai suna yawo musamman a jikin wadiro don neman ragowar abinci da aka rage, za a

Tsuntsuwa mai shekara 68 ta sake yin kwai

Wata tsuntsuwa da ake kira Laysan albatross da ta fi rayuwa a gabar Midway Atoll da ke Arewacin tekun Pasifik ta saka kwayaye 35 kuma ana ji ta kai ak

Yagya Bahadur: Mutumin da ke iya lasar goshinsa da harcensa

Wani mutum da aka bayyana ya fi kowa tsawon harce a duniya mai suna Yagya Bahadur Katuwal, mai shekara 35 yana tattare da abin al’ajabi kan yadda yake