Al’ajabi

Al’ajabi

Mai shekara 107 da ya shekara 96 yana sana’ar aski

Wani tsoho mai suna Anthony Mancinelli mai shekara 107, ya shafe shekara 96 yana sana’ar  aski. Duk da tsufar da ya yi a sana’ar har yanzu yana ci gab

Likitoci sun yin dashen mahaifar gawa an haihu da ita

Likitoci a Sao Paulo, ta kasar Brazil sun yin nasarar dashen mahaifar wata gawa ga wata mace inda matar ta haifi wata lafiyayyiyar jaririya. Likiocin

Bera ya lalata takardun kudi da suka kai Naira miliyan shida da rabi a injin ATM

Wani mai gyaran injin cire kudi (ATM) da aka kira don duba matsalar da take sanya rashin aikin injin na tsawon kwanaki, bayan gudanar da bincikensa ka

An gano boyayyun gwal-gwalai da suka shekara 900 a tukunya

Masu binciken ma’adanai sun gano wasu boyayyun gwala-gwalai da suke da yakinin an boye su ne shekara 900 da suka gabata a birnin Caesarea da ke kasar

Ta kashe saurayinta ta dafa namansa ta raba wa makwabta

Ana tuhumar wata mata ’yar kasar Moroko da  laifin kashe saurayinta tare da dafa namansa ga makwabta ma’aikata ’yan kasar Pakistan da suke Daular Lara