Al’ajabi

Al’ajabi

An ceto wanda ya yi kwana biyu cikin rami mai zurfin kafa 100

     Ya kashe manyan macizai uku a cikin ramin Hukumar Kwana-Kwana  a Jihar Arizona ta Amurka ta ceto wani mai hakar ma’adanai mai suna John Wadd

Likitoci sun ciro sarkoki da kusoshi masu nauyin kilogiram 1.5 a cikin wata mata

Lokitoci sun yi wa wata mata tiyata, inda suka ciro mata wasu karafuna da suka hada da kusoshi da noti-noti da sarkoki da zobuna da abin daure suma, w

Matar mai zanen tatu ta adana fatar jikin mijinta bayan rasuwarsa

Wani shahararre mai zanen tatu mai suna Chris Wenzel, dan shekara 41 daga kasar Kanada, ya bar wa uwargidansa wasiyya cewa idan ya rasu a adana fatar

Doki ya tsira da ransa bayan ya fada ruwa yayin gobara

Wani doki ne da ya rasa wanda zai ceci shi, sai ya ceci kansa, inda ya fada cikin tafkin ninkaya lokacin da wata mummunan gobara ta kama gidan da ake

An ceto wata mata da ranta kwana 6 da yin hatsari a cikin mota

Jami’an kiyaye hadurra na Arzona da ke Amurka sun bayyana wa hukumomi cewa, sun ceto wata mata mai kimanin shekara 53 wanda ta makale bayan yin hadari