Al’ajabi

Al’ajabi

Yadda Amarya da ango suka mutu ranar da aka daura musu aure a jirgi

Wata amarya da angonta a Jihar Tedas ta Amurka sun mutu sakamakon hatsarin da jirgi mai saukar ungulu samfurin Bell 206B da ke dauke da su ya yi lokac

Bayan sakin fursuna ya saci mota a harabar gidan yari

An sake tsare wani fursuna mai suna Kebin Jones dan shekara 33 a karshen makon da ya gabata, wanda ake tuhumarsa da laifin satar mota da aka ajiye a h

An gurfanar da ma’aikacin asibiti da ya kashe majinyata 100 a Jamus

Wani tsohon ma’aikacin asibiti mai suna Niels Högel ya amsa laifin kisan majinyata 100, wanda hakan ya sa ya zama daya daga cikin wadanda suka shahara

Yadda saurayi ya kashe buduwarsa da danta saboda gardamar talabijin

Jami’an tsaro sun tsare Tyrone Terell Johnson dan shekara 42 a jihar Tedas da ke Amurka saboda laifin kashe buduwarsa da danta dan shekara 10 wanda ya

Yadda gizo-gizo ya tada hankulan jama’a a Texas

Wata kyamarar ’yan sanda ta dauki hoton wani babban kwaro mai siffar gizo-gizo a garin Texas da ke Amurka wanda yake tafiya a hankali yana son ketare