Al’ajabi

Al’ajabi

Karya ta kai kwikwiyonta mara lafiya asibiti

Idan ba don gajeran bidiyon da kyamarorin na’urar CCTV suka ɗauka ba, da alama yawancin mutane za su yi tunanin wannan labarin ba zai iya zama gaskiya

Matashi ya maƙure mahaifinsa har lahira saboda babur

Wani matashi ya maƙure mahaifinsa mai shekaru 68 har lahira saboda ya ƙi saya masa babur

Ya cinna wa matarsa wuta, ya kai kansa ofishin ’yan sanda

Rahotanni sun bayyana cewar mijin ya jima yana zargin matar tana bin maza a waje.

Ɗan shekara 85 ya yi wa ’yar shekara 4 fyaɗe

Hukumar Sibil Difens ta kama wani mutum ɗan shekara 85 bisa zargin lalata wata yarinya ’yar shekara huɗu a Jihar Nasarawa

An kashe mutum 9 an jikkata 4 saboda biskit a Jigawa

An yi ta harbi da kibiya tare da ƙona gidaje inda aka halaka rayuwa tara tare da jikkata wasu a ƙananan hukumomin Jahun da Miga da ke Jihar Jigawa