Al’ajabi

Al’ajabi

Kyanwa ta yi tafiyar kilomita 370 makale a karkashin mota

Wata kyanwa mai ido daya da aka sanya mata suna Lucy wacce take kan hanyar komawa gida ta makale a karkashin wata babbar mota kirar tirela inda aka yi

Maciji ya fado kan ma’aikatan banki lokacin da suke ganawa a China

Wani maciji ya fado a kan wadansu ma’aikatan wani banki a lokacin da suke taro da safe a birnin Nanning Guangdi kudancin China. Macijin wadda mesa ce

Likitoci sun gano kwaron da ke shan jini a hancin wani mutum

Likitoci a birnin Dien Bien Phu, a kasar Bietnam sun gano wani kwaro mai ban al’ajabi da ke rayuwa a hancin wani mutum da aka sakaya sunansa, kwaron d

Masu tabin hankali sun koka kan rashin tallafin magani daga gwamnati

Masu fama da tabin hankali da suke jinya a Jihar Kebbi sun koka kan rashin samun tallafin magani daga hannun gwamnatin jihar. Sun koka ne kan rashin b

An daure wata mata saboda bincikar wayar mijinta

Wata kotu ta yanke wa wata mata hukuncin daurin wata uku saboda bincikar wayar  mijinta ba tare da izininsa ba. Mijin matar ya shigar da karar uwargid