Al’ajabi

Al’ajabi

‘Yar shekara 12 ta kashe saurayinta da soya zuciyarsa

Jami’an tsaro sun kama wata yarinya ’yar shekara 12 mai suna Baleria inda ake tuhumarta da amfani da makami wajen kashe wani saurayinta da ke makwabta

Barci ya kwashe barawo a cikin motar da ya yi sata

Jami’an tsaron a Atlanta ta kasar Amurka sun kama wani mutum mai suna Timothy Zacharie dan shekara 23 da ake zargin ya saci katin cire kudi da katin s

Dan shekara 17 da ke damfara a matsayin biloniya

Mahukunta a kasar China sun kama wani matsahi dan shekara 17 wanda ya yi watsi da karatunsa a makarantar sakandare yake ta yada kansa a kafafen sadarw

An ceto matashin da ya yi kwana 49 yana watan-gaririya a teku

Wani matashi dan kasar Indonisiya wanda ke kula da wata bukka ta musamman ta kamun kifi da ake sanyawa a teku ya rayu tsawon kwana 49 yana watangariry

Maciji mai kai biyu da ke sara da su ya bayyana

Masana binciken dabbobin dawa sun gano wani nau’in maciji mai kai biyu da yake amfani da su wajen sara da cizo. Kafar labarai ta Mirrow.co.uk ta ce wa