Al’ajabi

Al’ajabi

Masu koyon tukin mota sun zarce cikin wurin ninkaya

Wata motar da ake amfani da ita don koya wa wata mace tuki ta zarce cikin wurin nikaya bayan motar ta tsallake wani shinge ta fada cikin ruwa. Kakakin

An ci tarar gidan abinci a Connecticut kan sanya alamar hana kare yin fitsari a harabarsa

Allon gargadi ga mutane cewa kada su bar karnukansu su yi fitsari a harabar wani gidan abinci a garin Connecticut da ke Amurka musamman a kusa da tuku

Sauro ya sa wani asarar gilashin mota na fiye da Naira dubu 424

Lange-lange mai ramar keta. Ramamme firgita kato… wannan wani bangare ne na kirarin da Bahaushe ke yi wa sauro. Kuma sai ga shi sauron ya sa wan

Ya raunata kansa ya ce an yi masa fashi don kada ya saya wa budurwarsa mota

Wani dan kasar China da ake kiransa da sunan mahifinsa wato Tang, ya dauki alkawarin da ba zai iya cikawa yayin bai da isassun kudi amma ya yi wa budu

Barawo ya saci warin takalmi kafar dama 13

Rob Wickham wanda ke da kantin sayar da kayayyakin sanyawa a Jihar birginia ta kasar Amurka ya ce, an kama mutum biyu da suke fasa kantinsa suna yi ma