Al’ajabi

Al’ajabi

Kare ya yi jana’izar dan uwansa

Wani kare ya zubar da hawaye tare da yin jana’izar dan uwansa  da ya mutu abayan mota ta buge shi. Tarihi na nuna cewa, shakuwar abokantaka

Budurwa mai yin barcin awa 20 kullum

Emily Rowland wacce ake yi wa lakabi da Sarauniyar Barci, tana fama da cutar barci inda take shafe sa’o’i 20 tana barci mai nauyi kullum.

Yadda barawo ya saci mota da gawar tsoho a ciki

’Yan sandan a kasar Meziko sun kama wani da ake zargi da satar mota dauke da gawa, bayan ya sato motar ba tare da sanin akwai gawa a ciki ba.&nb

Dan sanda mafi tsawo a duniya

Jagdeep Singh daga kasar Indiya shi ne dan sandan da aka ce ya fi kowa ne dan sanda tsawo a duniya, inda ya kasance da tsayin kafafu da hannuwa da hak

’Yar Najeriya ta kirkiro manhajar magance batan yara

A koyaushe yara na bata in sun fita yawo, hakan yana ta da hanakalin iyayensu. Sai dai  wata ’yar Najeriya Tomisin Ogunnubi mai shekara 14