Al’ajabi

Al’ajabi

Ma’aikatan jinya 16 da ke aiki a asibiti daya sun dauki ciki lokaci guda

Wadansu Nas da ke aiki a asibitin Arizona, a Amurka sun dauki juna biyu kusan lokaci guda. Wadannan Nas-Nas sun kai kashi 10 cikin 100 na daukacin ma&

Jami’an kashe gobara sun ceto mage daga cikin tankin janareta

Jami’an kashe gobara a Jihar Florida  ta kasar Amurka sun ceto wata mage da ta makale a cikin tankin wani janareta na wani kanti. Jami&rsqu

An tsare marar hannuwa kan zargin daba wa wani alkamashi

’Yan sandan Florida sun tsare  wani marar hannuwa mai suna Jonathan Crenshaw, mai kimanin shekaru 46, inda suke tuhumarsa da laifin daba wa

‘Yar shekara 4 ta jefa wayar mahafinta a teku saboda bata lokaci a kan wayar

Wata yarinya ’yar shekara hudu mai suna Alisa ta fusata da halin da mahaifinta yake nuna mata na bai wa wayarsa lokaci fiye ita. Mahaifin Alisa,

Ta samu mesa akan gadonta lokacin da ta farka daga barci

Wata mata  dake zaune a Kensington yammacin birnin  Landan, ta farka cikin firgici inda ta samu wata mesa mai tsawan 3ft (90cm) akan gadonta