Al’ajabi

Al’ajabi

Ta samu mesa akan gadonta lokacin da ta farka daga barci

Wata mata  dake zaune a Kensington yammacin birnin  Landan, ta farka cikin firgici inda ta samu wata mesa mai tsawan 3ft (90cm) akan gadonta

Ya shiga Kundin Tarihi kan ninkaya daure da hannuwa da kafafu

Wani mai koyar da ninkaya mai suna Yane Petkob dan kasar Bulgaria ya sake kafa tarihi inda ya shiga Kundin Tarihi na Duniya ‘Guinness World Reco

Matsalar tsaro: Maganin wayyo Allah bin Alllah

Har yanzu matsalar tsaro ta ki ci, ta ki cinyewa, duk da tsauraran matakan da ake dauka, sai dai matsalar ta dan lafa amma bayan kwana biyu sai ta sak

Uwa ta tilasta danta mai shekara 9 fasakwaurin wayoyin iPhone

Jami’an tsaron kan iyaka a kasar China sun kama wani yaro dan shekara 9 dauke  da  wayoyin alfarma kirar iPhone ds da kudinsu ya kai F

An haifi jariri da fuska biyu da kwakwalwa biyu a Indonesiya

Wata mata a garin Batam kasar Indonesiya ta haifi wani jariri mai fuska biyu da kwakwalwa biyu duk a kai daya da kuma jikin mutum daya. A cewar likito