Al’ajabi

Al’ajabi

Ya kashe budurwarsa saboda ya samu kororon roba a Jakarta

Ana zargin wani magidanci mai suna Osaremwinda Omobude Idumwonyi mai shekara 46 da kashe budurwarsa Gladys Okoh mai shekara 38 a Benin babban birnin J

Ta gatsa wa mai gidan abinci cizo a kunne kan rashin iya aiki

An gurfanar da wata mata mai suna Jade Anderson mai shekara 24 a Michigan da ke Amurka bisa tuhumarta da gatsa wa wani mai gidan abinci cizo a kunne s

Mutumin da ya fi tsawon farce a duniya ya yanke su bayan shekara 66

Mutumin da aka ce ya fi kowa tsawon farce a duniya mai suna Shridhar Chillal, dan kasar Indiya  da aka auna tsawon farcensa ya kai santimita 909.

Yana bare kwakwa da hakoransa cikin dakikai

Wani matashi ya zama abin kallo bayan da ya shahara wajen bare kwakwa da hakora. Matashin mai suna Ajay Singh Sisodia dan garin Uttar Pradesh a Indiya

Ya saka wayar wuta a mafitsararsa ta makale

Likitocin asibitin garin Linkou a kasar China sun yi nasara cire wa wani yaro dan shekara 13 wayar wuta da ya tura a azzakarinsa inda ta kai har mafit