Al’ajabi

Al’ajabi

Yana bare kwakwa da hakoransa cikin dakikai

Wani matashi ya zama abin kallo bayan da ya shahara wajen bare kwakwa da hakora. Matashin mai suna Ajay Singh Sisodia dan garin Uttar Pradesh a Indiya

Ya saka wayar wuta a mafitsararsa ta makale

Likitocin asibitin garin Linkou a kasar China sun yi nasara cire wa wani yaro dan shekara 13 wayar wuta da ya tura a azzakarinsa inda ta kai har mafit

An fito da ita daga cikin akwatin gawa a raye

Wata mata a kasar Afirka ta Kudu ta farfado a asibiti bayan an gano ba ta mutu ba aka sanya ta a firijin  adana gawa. An dai ajiye matar ce a dak

An kama kifi mai nauyin tan 15 a Pakistan

Wadansu masunta sun kama wani babban kifi da aka dade ba a kama irinsa ba shekaru da dama da suka gabata  a tsakanin masu sana’ar kamun kif

An saki saniyar da aka yanke wa hukuncin kisa saboda ketare iyakar kasa

Jami’an tsaron Bulgaria sun amince da sakin Saniya mai suna Penka da aka yanke mata hukuncin kisa sakamakon ketara iyakar kasa da saniyar ta yi