Al’ajabi

Al’ajabi

‘Sarar da maciji ke mini duk mako ya sa na saba da dafinsa’

Wani matashi mai kama macizai Joe kuililan, haifaffen kasar Philippine, ya kasance mai mu’amala da macizai hakan ya sa ya cigaba da barin maciza

Bayan azumin wata biyu a jere, mijina ya farfado daga doguwar suma

Wata mata Tarimo ’yar kasar Tanzaniya wacce maigidanta Richard Dabid Tarimo ya yi doguwar suma na tsawan wata biyu bai farfado ba, ta ce, azumin

Giwa ta halaka shi a kokarin kare amfanin gonarsa

Wani manomi Zuberi Maocha mai kimanin shekaru 35 ya hadu da fushin wata fusatacciyar giwa inda ta tattake shi har lahira a kauyen Misheje, karamar Huk

Ta kai karar iyayenta saboda sun haife ta mummuna

Wata mata ‘yar jihar California a Amurka, Annabelle Jefferson, mai shekaru 44, ta maka iyayenta a kotu da kuma tana neman kudi dala milyan biyu

Jami’an tsaro sun ceto mutumin da ya shekara uku a kan bishiyar kwakwa

Gilbert Sanchez mai shekaru 47, da ke zaune a garin Agusan del Sur a kasar  Philippines, ya yanke  shawarar karasa rayuwarsa a saman bishiya