Al’ajabi

Al’ajabi

Matata ce sirrin dadewata a duniya -dan shekara 108

Wani haifaffen garin Kerrobert, Sask da ke kasar Canada, Esmond Allcock, yana bikin zagayowar ranar haihuwarsa na cika shekaru 108 a duniya inda ya ba

Ya kai karar beraye ofishin ’yan sanda saboda cinye masa kudi

Takaddama ta barke a ofishin ‘yan sandan garin Kotido da ke kasar Uganda ranar Alhamis, yayin da wani dan kasuwa Peter Lojok Longolangiro da ke

Gutsure hannun amarya da kada ya yi bai hana angonta aurenta ba

Wata amarya ’yar kasar Zimbabwe Zanele Ndlobu da ta tsallake rijiya da baya, yayin da wani kada ya guntule hannunta daya kafin aurenta. Zanele N

Kunkurun da ya fi dadewa a duniya ya shekara 186

Wani kunkurun da aka ittafaki ya fi kowace halitta da dewa a duniya mai suna Jonathan, mai kimanin shekaru 186 zai  makance sakamakon yanar idon

Ya kera na’urar cajin waya mai amfani da bokitin ruwa

Wani matashi Augustine Otuokwa Ogar, mai kimanin shekaru 32 haifaffen kauyen Wula da ke karamar Hukumar Boki a jihar Cross Riber, a  farkon sheka