Al’ajabi

Al’ajabi

Karya ta jira wanda ya mallake ta sama da shekara a ofishin ’yan sanda bayan tsare shi

Wata karya mai suna Sheila, da ke garin Buenos Aires,  Babban Birnin  Kasar Ajentina, ta sanya miliyoyin jama’a cikin mamaki game da yadda ta yi hakur

An ba jaririyar da aka haifa a jirgin kasa kyautar tikitin shiga jirgi na shekara 25

An bai wa jaririyar da aka haifa a cikin wani jirgi kasa na Ireland tikitin shiga jirgin kasa kyauta na tsawon shekara 25. Mahaifiyar jaririyar ta hai

Tagwaye sun rasu a daidai rana da yanayin da aka haife su a Jos

Wadansu tagwaye masu suna Isah Muhammad da Dauda Muhammad masu shekara 22 da suke zaune a garin Jos fadar Jihar Filato, sun yi mutuwar da ta bai wa ko

Mashayi ya hadiye mabudin gida a mashaya bayan ya bugu

A makon jiya ne wani matashi mai suna Chang daga yankin Guangdong a kasar China ya ziyarci asibiti sakamakon mummunan ciwon kirji da yake fama da shi,

Minti 30 da haihuwa ta rubuta jarabawa a gadon asibiti

Wata mata ’yar kasar Habasha mai suna Almaz Derese, ta rubuta jarabawa bayan minti 30 da haihuwarta a gadon asibitin. Almaz Derese, mai kimanin shekar