Diyata ce ta nemi in yi lalata da ita – Wanda ya yi wa diyarsa ciki
‘Yan sanda a Jihar Legas sun kama wani mutum mai suna Taiwo Oyelabi mai shekara 50 a duniya da laifin dirka wa diyarsa ciki. Kwamishinan ’
Al’ajabi
‘Yan sanda a Jihar Legas sun kama wani mutum mai suna Taiwo Oyelabi mai shekara 50 a duniya da laifin dirka wa diyarsa ciki. Kwamishinan ’
Wasdanu amare Dorcas Atsea da Deborah Atoh a lokacin da ake tsakiyar bikin aurensu kwatsam sai aka sanar dasu cewa a wannan lokacin za su rubuta
Wadansu ma’aurata a garin Michigan da ke da ’ya’ya maza 13 kuma suna sa ran haihuwar ’ya mace, sun sake haihuwar namiji
Mutum na farko a duniya da aka yi wa dashen fuska har sau biyu watanni uku ya rayu tsawon kwanaki ba tare da fuska ba. A bara aka cire wa Jér&o
Wasu masunta a kasar Kanada sun kama kifi mafi nauyi da girma a duniya a kasar Kanada. Shi dai wannan kifi da aka kama, yana da nauyin kimanin kilo 14