Matashin da ya dade yana neman aiki ya rasu kwana daya da samun aikin
Wani matashi dan Najeriya mai suna bictor Nwobike da ya dade yana neman aiki bayan ya kammala karatunsa ya rasu ana gobe zai fara aiki. Yadda lamarin
Al’ajabi
Wani matashi dan Najeriya mai suna bictor Nwobike da ya dade yana neman aiki bayan ya kammala karatunsa ya rasu ana gobe zai fara aiki. Yadda lamarin
Wata mata mai shekara 36 a Jihar Michigan ta kasar Amurka ta kafa tarihi bayan ta haihu a asibitin Koyarwa na Jami’ar Harper, inda ta haifa dant
A wani faifan bidiyo da aka dauka a Indiya ya nuna yadda wata giwa take fitar da hayaki daga wutar da ta tauna lamarin da ya bai wa kwararru a harkar
Wani mutumin kasar Biyatnam (bietnam) ya kwashe kwana biyu da kusa a cikin kansa, inda daga baya ya je asibiti kuma ya ce bai san yadda aka yi kusar t
Wani abin mamaki da takaici ya faru a wani dakin cin abinci a Titin Adeniran Ogunsanya da ke Surulere a Jihar Legas, inda wani da ya yi dim da giya ya