Al’ajabi

Al’ajabi

Mutumin da ya yi shekara biyar yana shan fitsarinsa a birnin Landan

A wani lamari mai kama da almara a birnin Landan, wani mutum mai suna Dabe Murphy ya kwashe sama da shekara biyar yana shan fitsarinsa kuma yana wanka

Likitoci a Kanada sun ki amincewa da karin albashi

Likitocin da ke aiki a birnin kuebec na kasar Kanada sun girgiza duniya bayan da suka ki amincewa a kara musu albashi. Su dai wadannan likitoci na bir

Wani matashi yana daukar kansa hoto sau 200 a rana

Wani matashi mai suna Junaid Ahmed yana daukar kansa a hoto (selfie) har sau 200 a kowace rana, inda yake sanyawa a kafofin sadarwa na zamani. Junaid

Yadda abinci mafi tsada a Ghana ya hallaka mutane

Hukumar Tantance Ingancin Abinci da Maguguna ta kasar Ghana, ta tabbatar wa kafar labarai ta BBC rasuwar al’ajabi da wadansu mutum biyar suka yi

An bude gidan kukan huce takaici a India

An bude wani zaure a kasar Indiya inda za a rika zama domin jin labaran juna tare da yin kuka don huce takaici. Yayin da damuwa da takaici da kuncin r