Al’ajabi

Al’ajabi

An biya Naira biliyan Tara cin abincin rana da attajiri Buppet

Cibiyar hada-hadar kasuwanci ta eBay ta tallata cin abincin rana tare da hamshakin attajirin nan Warren Buppet kan kudi sama da Dala miliyan biyu da d

Kare mai aikin kwashe shara

Hotunan wani kare mai tsince shara a gabar kogin Zengcuoan da ke diamen, a kudu maso gabashin kasar Sin da ke lardin Fujian, wanda ya bazu a shafukan

Yadda kare ke sansano cutar daji

Wani binciken kimiyya ya bayyna yadda nau’ukan Karen Jamusawa (German Shepheard) le sansano cutar dajin mama daga tufafin da aka yi daurin kirji

Yadda gawa ta farfado bayan kwana 11

Wata mata ’yar kasar Brazil da aka yi wa jana’iza aka binneta ta farfado bayan kwana 11, inda aka haka kabarinta aka fito da ita, bayan da

Fursaunoni sun samu hutun fita zuwa gida don sabuwar shekara

Wasu ’yan kurkuku mutum dubu da 300 da ke kurkuku 300 da ke fadin kasar Sin sun samu hutun sabuwar shekara, inda suka koma gida suka hadu da &rs