Al’ajabi

Al’ajabi

Musulmi ya shafe shekaru yana limancin dakin ibadar Hindu

Wani Musulmi a kasar Indiya ya shafe tsawon shekaru yana limancin addinin Hindu, a wata karkarar da ke tsakiyar gundumar Bihar Arwal. Tsohon mai suna

Mutumin da ya bai wa matar da yake so kodarsa ta ki aurensa

Wani mutum a birnin Landan da ke kasar Birtaniya ya ceci rayuwar wata mata da yake soyayya da ita tsawon shekara 20, har y aba ta kyautar kodarsa aka

Yadda na’urar ATM ta zazzago kudin bankin yara a Indiya

’Yan sandan birnin Kanpur da ke kasar Indiya sun fara bincike kan yadda wata na’urar zaro kudi ta ATM ta fitar da wasu jabun takardun kudi

Wata kotu ta ci tarar matar da ta zagi mijinta a waya tarar Naira dubu 500

Kotun daukaka kara ta Khor Fakkan da ke kasar Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) ta ci tarar wata mata da ta zagi mijint aa waya Dirhami 5,000, watoi da

Tsohon dalibi ya kona ofishin shugaban jami’ar da ta hana shi digirinsa shekara 11

Tsohon dalibin zane-zane a jami’arr Maharaja Sayajirao, wanda ya kasance “jigon tashintashina a shekarar 2007,” ana zarginsa da kona