Al’ajabi

Al’ajabi

An ɗaure shi a kurkuku kan damfarar tsohuwar matarsa

Kotun Musulunci ta yanke wa wani mutum hukuncin ɗaurin wata biyu kan damfarar tsohuwar matarsa.

An kama bokaye 2 kan zargin yi wa shugaban Zambiya asiri

Bokayen sun ce an musu alƙawarin dala 73,000 idan har suka cutar da shugaban ƙasar.

Uwa da ’yarta sun lashe gasar gudun famfalaƙi a Kaduna 

Dattijuwa Elizabeth Nuhu Bawa ce ta zama Gwarzuwa a yayin da ’yarta, Grace, ta zo ta biyu a gasar tseren yada-ƙanin-wani

Miji ya ƙona kansa da matarsa a cikin ɗaki

Wani mutum ya sheka lahira bayan da ya banka wa kansa da matarsa wuta saboda saɓanin da suka samu

Uwa ta kashe jaririyarta da maganin ɓera a Kaduna

An garzaya da jaririyar zuwa Babban Asibitin Zonkwa inda ta rasu a washegari