Al’ajabi

Al’ajabi

Beraye sun kacaccala kudi a ATM

A babban birnin Kazakhastan, Astana , wasu beraye biyu su kutsa cikin na’urar zaro kudi ta ATM, inda suka fake daga kankara, amma ma’aikat

Wata mata mara fasfo ta hau jirgi daga Amurka zuwa Birtaniya babu tikiti

Wata mata Marilyn Hartman, mara galihu da ba tama dagidan kwana  ta shammaci jami’an tsaro ta hau jirgin saman British Airways, inda tatash

Daliban Japan sun koka da kudin abinci Naira 512,919.5 a Italiya

Wasu dalibai da suka shiga gidan sayar da abinci an caje su £1,004, wato sama da Naira dubu 500 kan tsinkayen tsiren kifi hudu da ruwan kwalba m

’Yan sanda sun kama wadanda suka daure ’ya’yansu 13 da sarka a Amurka

Wadansu ma’aurata da ke zaune a Kudancin California sun shiga hannun ’yan sanda bayan da aka gano yadda suka daure ’ya’yansu 1

Mutumin da ya sanya wanduna takwas da riguna 10 ya shiga hannu

An kama wani mutum a babban filin jirgin saman Iceland Keflabík saboda sanya tufafi masu yawa. Ryan carneey Williams, wanda aka fi sani da Ryan