Al’ajabi

Al’ajabi

Hukumar harajin Pakistan ta kai wa masu almubazzaranci a bikin auren farmaki

Wani ango a kasar Pakistan ya yi wa bakin da suka halarcin bikin aurensa ruwan Dalar Amurka da Riyal din Saudiyya, inda wannan biki na kasaita ya jefa

Yadda ake bikin murnar rabuwar aure a kasashen Larabawa

Tsohuwar al’adar al’ummomin da ke yankin sahara da ta zama banbarakwai ita ce ruguntsimin muranar da ake shirya wa matan da aka saki (ko a

An samu kasuwar tallata takaicin soyayya

A wata kasuwar birnin Hanoi da ke kasar bietnam da ake yi wa lakabi da kasuwar ruruwar wutar da masu ciniki na duba wasikun soyayya da turararuka da k

Budurwa ta yi tiyatar sauya kamannu sau 30 don burge saurayi

Wata budurwa mai shekara 22, mai suna Berry Ng, a 22 a kasar Hong Kong ta yi tiyatar kwaskwarimar sauy kamannu sau 30 a shekara biyar don ta burge sau

Faransa ta yi hayar maguna da za su fafata da beraye

Baya ga Birtaniya gwmanatin Faransa ta yi hayar maguna su shawo kan matsalar beraye. Birnin Paris da ake yi wa lakabi da ‘birnin Haske’ ba