Al’ajabi

Al’ajabi

Amarya ta mutu bayan sa’a 18 da aurenta

Wata amarya da ta yi fama da cutar dajin mama ta mutu sa’a 18 bayan da aka daura musu aure da angonta. Heather Mosher  ta kamu da cutar ciw

Qaramin jirgin ruwa mai tashi sama

An ga karamin jirgin ruwa mai tashi sama a gabar kogin Yazhou, da ke birnin Sanya da ke Kudancin kasar Sin. Kamfanin hada-hadar sufuri na Kudancin kas

Ba’Indiye ya aurar da matarsa ga kanensa

Wani Ba’indiye a Jihar Bihar da ke kasar Indiya ya aura wa kanensa matarsa bayan sun damfaru da kaunar juna, kamar yadda jami’an hukuma da

Yadda fatalwa ke daukar hankalin masu yawon shakatawa a tashar jirgin kasa

An rufe tashar jirgin kasa ta Begunkodar a kasar Indiya tsawon shekara 42 saboda tsoron fatalwa, al’amarin da ya mayar da wajen wurin yawon shak

Yadda kayan wasa ke samar wa dan shekara shida Dala miliyan 11 a shekara

Wani karamin yaro dan shekara shida a Amurka yana samun Dala miliyabn 11 a shekara, saboda kawai yana nazarin kayan wasa da nau’ukan alawa a tal