Al’ajabi

Al’ajabi

Attajirin Hadaddiyar Daular Larabawa ya sayi lambar mota ta Naira miliyan 310

Wani hamshakin attajirin Hadaddiyar Daular Larabawa Majid Mustafa, wanda ya mallaki lambobin mota na musamman har dubu biyar, ya sake sayen wata lamba

An rufe makarantun Firamare dubu a Pakistan

Hukumomin Lardin Khyber Pakhtunkhwa da ke kasar Pakistan sun kulle makarantun Firamare dubu saboda karancin masu shiga, kamar yadda kafafen yada labar

Ana zargin kyanwa da yunkurin kashe tsohuwa

’Yan sanda kasar Japan na zargin mage mai garamramba a titi da laifin yunkurin halaka wata tsohuwa ke jinya a gidanta. ’Yar tsohuwa Mayuko

Kalaman kishin Indiya sun jawo wa dan Pakistan hukuncin cin amanar kasa

Wani matashi dan kasar Pakistan da ya rubuta ‘Hindustan Zindabad’ a bangon gidansa da ke Lardin Khyber- Pakhtunkhwa an yanke masa hukuncin

Furta sunan ‘Allah’ ya sa ana zargin dan shekara shida da ta’addanci

Ana zargin yaro dan sshekara shida mai cutar dukum da aikata ta’addanci, inda malaminsa ya kirawo ’yan sanda lokacin da yaro ya rikka maim