Al’ajabi

Al’ajabi

‘Yar shekara 91 ta shekara 71 tana aiki ta ce ba za ta daina ba

Tsohuwa mai shekara 91 Elena Griffing, wadda ta shafe shekara 71 tana aikin asibiti ta ce ba za ta ajiye aiki ba, har sai an sallameta ko ta shiga akw

Yadda tsanani da yawan aiki ke halaka ma’aikata a Japan – Rahoto

Babbal kamfanin tallat hajana kasar Japan kotu ta cci shi tarar Dala 3,784 wato daidai da Naira miliyan 1,362,240 sakamakon mutuwar ma’aikacinsa

Malami ya bai wa dalibansa nasarar jarabawa saboda murnar baiko

  Wani malami a Saudiyya ya shiga rudani bayan da dauki alkawarin cewa daukacin dalibansa za su ci jarabawa saboda murnar baikonsa. Malamin

Yaron da ya yi magana bayan wata hudu da haihuwa ya ce daga Mars yake

Wani matsashi dan Rasha mai sheekara 20, Boriska Mipriyanobich da ya yi ikrarin cewa daga duniyar ‘Mars’ yake kafin a sake haihuwarsa a du

Amarya ta nemi saki don mijinta na yi mata girki da wanke-wanke

Wata amarya Bamisiriya mai shekaru 28, mai suna Samar M. ta shiga damuwa saboda mijinta ya hanat a yin ayyukan gida, inda mako biyu da aurensu ta kai