Al’ajabi

Al’ajabi

An yi bikin ranar haihuwar karnukan da suka yi bajinta a Beijing

Jami’anj ’yan sandan Beijing na kasar Sin sun yi bikin ranar haihuwar karnuka biyu da suka nuna bajinta a bakin aikinsu. Karnuka wadanda s

Dan sanda mutum-mutumi zai rika aikin tsaro a Dubai

Masarautar Dubai da ke Hadaddiyar Daular Larabawa ta samar da dan  sandan mutumutumi mai motsi na Robocop da zai karade birnin kamar sauran jami&

Uwar da ta jefo danta ta dirko daga dogon bene ta bar wasikun neman afuwa

Wata uwa ta jefo danta daga farfajiyar dogon bene da ke rukunin dogwayen gine-ginen tafkin Jumeirah kafin ta dirko ta biyo shi, inda ta bar wasikun ne

Dan shekara 14 ya zama matukin jirgin sama

Ranar 30 ga Agustar da ta wuce Mansoor dan shekara 14 ya tuka jirgin sama a Cessana da ke kasar Hadaddiyar daular Larabawa, al’amarin kuwa ya fa

Mage ta tara wa marasa galihu kudin taimako

Wata mage mai lakabin “Sir Whines-A-Lot” da aka cetota ta zama ’yar riko a ofishin Tulsa da ke Amurka ta rika karbo kudi daga jama&r