Al’ajabi

Al’ajabi

Dan kasuwa ya lalata ’yar shekara 8 a Kaduna

Mahaifiyar yarinyar ce ta kai wa jami’an tsaro korafi cewa wanda ake zargin ya yaudari ’yarta zuwa dakinsa sannan ya yi lalata da ita.

Kotu ta tsare fasto kan aikata fyade

Wata mata ta maka wani limamin coci a kotu kan zargin mata fyade

Tabar Kolarado Ta Kashe Budurwa A Anambara

Wata budurwar ta mutu bayan ta yi wa tabar kolarado shan Allah tsine uwar mai ƙarya. Budurwar, wadda har yanzu ba a bayyana sunanta ba ta mutu bayan s

An Kama ’Yar Sanda Kan Satar Yara Daga Sakkwato zuwa Abuja

An kama ASP Kulu da mai taimaka mata da jaririya da wasu kananan yara da ake zargin sun sato su daga Sakkwato

Mai shago ya sace yarinya ya boye ta a firinji a Kaduna

Dubun wani mai shago da ya sace wata karamar yarinya ya boye ta a cikin firinjin shagonsa ta cikia a yankin Kauru na Jihar Kaduna.