Al’ajabi

Al’ajabi

’Yar shekara biyar ta samu amsar wasikarta daga Sarauniya

Wata yarinya ’yar shekara biyar, Lyndsay Simpson ta rubuta wa Sarauniyar Ingila Elizabeth wasika kan burinta na mallakar agwagi ta rika kiwata s

Iyayen miji sun hau jirgi daga Indiya zuwa Amurka don dukan surukarsu

’Yan sandan florida ta kasar Amurka sun ce sun ceci wata mata ranar asabar din  da ta gabata, wadda mijinta da iyayensa suka hawo jirgi tun

Uwa ta kirkiro wa ’yarta diyar bebi mai karatun kur’ani

Wata uwa ’yar kasuwa a kasar Faransa Samira Amarir ta yi matukar kokarin ganin ta samar da kayan wasa da za su koya wa ’yarta addinin Musu

An sanya wa jaririya sunan abin wasa

An sanya wa jaririya sunan wani shahararren abin wasa da ake yawo da shi ana latse-latse (mobile game), mai lakabin Wang Zherongyaoda ke ma’anar

An kama wata mata da kwayoyi dubu da 600

Wata fasinjar jirgin sama da aka kama da kwayoyin turamol (tramadol) a dubu da 600 a akwatinta na tafiya a Hadaddiyar Daular Larabawa ta ce don amfani