Al’ajabi

Al’ajabi

Yadda Likitan ’Yar-tsana ke dora masu karaya

Wani mutumin kasar Ajentina a birnin Buenos Aires mai shekaru 52 ya bude asibitin gyaran ’yar tsana, a wannan zamanin da ake zubar da kayayyakin

Kotu ta yarda a kashe aure saboda rashin bandaki

Wata kotun Indiya ta bai wa wata mata izinin sakin mijinta saboda rashin bandaki a gidansu, har ta kai ga sai  ta fita waje sannan ta kewaya. Kot

Amarya ta yi garkuwa da angonta a wajen bikin aurensa

Wata mata mai shekara 25 a Jihar Uttar Pradesh ta kasar Indiya ta yi garkuwa da ango lokacin  da ya taka dan damalin bikin aurensa da wata yariny

Bursunoni sun yi bikin aurensu a kurkuku

Ranar 11 ga Agustan nan kurkukun Sichuan gundumar da ke Kudu maso yammacin kasar ya gudanar da ruguntsimin bikin aure ga bursunoni  uku. Wannan b

…Wata kuma ta yi garkuwa da mai neman aurenta kwana biyu kafin a yi bikinsu

Wata mata ta yi ikirarin  yin garkuwa da mai neman aurenta lokacin da ya rage kwan a biyu a daura musu aure, kamar yadda shafin sadarwar Dillanci