Al’ajabi

Al’ajabi

Kwaikwayon fim kin zanen takala ya sa yaro ya diro daga bene hawa 10

Wani yaro kan shekara 10 ya diro daga bene mai hawa 10, ta hanyar amfani da lema, kamar yadda kafafen yaka labaran kasar Sin suka ruwaito. Yaron kan s

An yi wa mawaki aiki a kwakwalwarsa yana kaka jita

Wani mawaki a kasar Indiya, Abhishek Prasad ya kankame jitarsa a lokacin da ake yi masa tiyata a kwakwalwa, ta yadda ya taimaka wa likitoci suka fahim

Yadda aka karrama ’yar shekara bakwai mai kwaikwayon Sarkin Dubai

Cibiyar al’adu ta Dubai ta karrama karamar yarinya da ke kwaikwayon Sarkin Dubai Sheikh Mohammed bin Rashid Al Maktoum, wanda shi ne m,ataimakin

Saurayi da budurwa sun yi bikin baikonsu a gidan zaki

Wani mai wasa da namun daji dan kasar Masar, Mohammad Al Yamani ya shigar da budurwarsa cikin kejin zaki, inda ya rataya mata mesa don murnar bikin &n

Yadda likita mai nakuda ta karbi haihuwa

Wata Likita da ke aiki Jihar Kentucky ta Amurka ta dakatar nakudarta, don ceto rayuwar wata mai nakudar da ta shiga halin kaka-ni-ka-yi, kamar yadda k