Al’ajabi

Al’ajabi

Matar aure ta lakada wa mijinta duka

Matar ta buga wa mijinta fasasshe kwana a kai sannan ta farfasa motocinsa

An Kai Wa Masu Zaman Makoki Hari A Inugu

An kai wa wasu masu zaman makoki hari inda aka hallaka da dama daga cikinsu a daren Lahadi, a wani kauye da ke Jihar Inugu da ke Kudancin Najeriya. ’Y

Ya kashe matarsa kan zargin kwartanci

Ma’auratan sun kulle kansu a cikin gida suna fada dauke da makami kan zargin matar da cin amanar aure.

An kama ’yan Najeriya kan damfarar N5.8bn da sunan soyayya a Jamus

An kama ’yan Najeriya da suka yi wa turawa dafarar kudi kimanin Naira biliyan  shida ta hanyar soyayyar karya a kasar Jamus

Ta kashe Naira miliyan 5 a liyafar bikin auren kanta da kanta

Danni ta ce ba za ta nemi gafara ba saboda son da take yi wa kanta ko na bikin aurenta.