Al’ajabi

Al’ajabi

Ta biya kudin wayar iPhone6 Naira 36,000 an ba ta kwalin dankali

Wata mata a Amurka ta biya kudin sayen wayar alfarma ta iPhone6 kan Dala 100 a ranar rahusar kayayyaki ta ‘Black Friday,’ amma cikin rashi

Yadda ’yan sandan Indiya suka tura giwaye suka fatattaki mazauna gandun daji

’Yan sandan kasar Indiya sun dauki wani mataki na-daban wajen tura giwaye su fatattaki daruruwan mutanen da ke zaune ba bisa ka’ida ba a g

Sarauniyar Ingila da mijinta sun yi bikin cika shekara 70 da aure

Sarauniyar Ingila Elizabeth da mijinta Yarima Philip sun yi bikin cika sshekara 70 da aure, inda aka gudanar da kwarya-kwaryar bikin da iyalan gidan n

Takaddama ta kaure kan hana shan taba a fina-finan Faransawa

An gabatar da bukatar neman a han sshan taba a fina-finan Faransawa, inda aka tafka takaddama kan hotunan da ake nunawa na masu bankar hayakin taba a

‘Yar shekara 91 ta shekara 71 tana aiki ta ce ba za ta daina ba

Tsohuwa mai shekara 91 Elena Griffing, wadda ta shafe shekara 71 tana aikin asibiti ta ce ba za ta ajiye aiki ba, har sai an sallameta ko ta shiga akw