Al’ajabi

Al’ajabi

Dan shekara 14 ya zama matukin jirgin sama

Ranar 30 ga Agustar da ta wuce Mansoor dan shekara 14 ya tuka jirgin sama a Cessana da ke kasar Hadaddiyar daular Larabawa, al’amarin kuwa ya fa

Mage ta tara wa marasa galihu kudin taimako

Wata mage mai lakabin “Sir Whines-A-Lot” da aka cetota ta zama ’yar riko a ofishin Tulsa da ke Amurka ta rika karbo kudi daga jama&r

Dubban tsuntsaye suka shiga gasar wake-wake

An fara gasar wakar tsuntsaye a kudancin Narathiwat  a kasar Thailand. Tsunsaye dubu daya da dari hudu suka tashi zuwa gasar daga Singapore da Ma

Yarinya ta daina tsoron ’yan sanda bayan shekara17 tana fama da matsalar

Matsalar tsoron ’yan sanda ta addabi wata matashiya mai shekara 21, tun tana ’yar shekara hudu a duniya, har ta kai ga mahaifin ya koka wa

Mutumin Sin ya kewaya birane 40 da matarsa mai shanyayyen jiki a mota mai taya uku

Wani mutumin kasar Sin ya mayar da babur dins amai taya uku motar tafi-da-gidanka, inda ya dauki matarsa mai shanyayyen jiki ya kewaya da ita biranen