Al’ajabi

Al’ajabi

Yadda aka karrama ’yar shekara bakwai mai kwaikwayon Sarkin Dubai

Cibiyar al’adu ta Dubai ta karrama karamar yarinya da ke kwaikwayon Sarkin Dubai Sheikh Mohammed bin Rashid Al Maktoum, wanda shi ne m,ataimakin

Saurayi da budurwa sun yi bikin baikonsu a gidan zaki

Wani mai wasa da namun daji dan kasar Masar, Mohammad Al Yamani ya shigar da budurwarsa cikin kejin zaki, inda ya rataya mata mesa don murnar bikin &n

Yadda likita mai nakuda ta karbi haihuwa

Wata Likita da ke aiki Jihar Kentucky ta Amurka ta dakatar nakudarta, don ceto rayuwar wata mai nakudar da ta shiga halin kaka-ni-ka-yi, kamar yadda k

Mata na fargabar ‘mutanen boyen’ da ke datse musu gashi

  Matan da ke yankunan Rajastan da Haryan  a kasar Indiya na zaman  fargabar mutanen  boyen da ke datse musu gashi, inda a kalla m

Budurwa ta yi hayar tasi 900 don gabatar da bukatar aure ga saurayinta

“Zhang Jianfeng, ina son aurenka, za ka fitowa gaba gadi ka aureni?” wannan sakon soyayya an baje shi ne a birnin Kudu maso gabashin kasar