Al’ajabi

Al’ajabi

Budurwa ta yi hayar tasi 900 don gabatar da bukatar aure ga saurayinta

“Zhang Jianfeng, ina son aurenka, za ka fitowa gaba gadi ka aureni?” wannan sakon soyayya an baje shi ne a birnin Kudu maso gabashin kasar

Mai shekara 37 ta haifi ’ya’ya 38

Wata mata mai shekara 37 ’yar kasar Uganda ta haifi ’ya’ya 38, inda ta ta samu tagwaye shida da ’yan uku sau hudu da ’ya

Ya kashe ’yarsa don tana soyayya da Musulmi

Hukumomni a qasar Isra’ila na tuhumar wani Kirista da  kashe ’yarsa da ke soyayya da Musulmi. Jaridar Haaretz ta qasar ta ruwaito cew

Ya guje wa matarsa don kada kukan jaririya ya dame shi

Wata gyatuma mai shekara 60 a qasar Serbia ta haihu bayan shekara 20 tana ta hanqoro, amma mijinta ya yi watsi da ita don gudun kada kukan jariri ya q

An gano gawar ma’auratan da suka vace bayan shekara 75

Daskararrun gawar wasu ma’aurata ’yan qasar Switzertaland ya bayyana a tsauniun qanqara da ke kan tsaunukan Alps bayan vacewarsu da shekar