Al’ajabi

Al’ajabi

Ya yi karar matarsa kan haifa masa munanan ’ya’ya

Wani mutumin kasar Sin Jian feng ya yi karar matarsa saboda Haifa  masa munanan ’ya’ya, kamar yadda jaridar Irish Times ta ruwaito. &

Zagi ta whatsapp ya haifar wa Balarabe hukuncin kora daga qasa da tara

Kotun daukaka kara ta Sharjah a Hadaddiyar Daular Larabawa ta samu wani Balarabe da laifin aikewa da sakon batanci da zage-zage ga matarsa, ta kafar s

Maciji ya sari wata mata da ta cije shi suka mutu tare

Wata mata da maciji ya sare ta a kasar Indiya, sai ’yan uwanta suka tursasatta ta ciji macijin, domin a tunaninsu kaifin dafin zai kasa cutar da

Taqaddamar abinci: Edita ya kwada wa matarsa guduma ta mutu

Wani Editan jaridar Gulf News Francis AMthew ya yi ikrarin kashe matarsa, tare da boye duk wata hujja ta aikata laifin, kamar yadda jami’in gurf