An kama miji da mata kan satar buhunan shinkafa a gidan marayu
Mijin wanda yake sana’ar gadi ya alaƙanta abin da suka aikata da sharrin Sheɗan.
Al’ajabi
Mijin wanda yake sana’ar gadi ya alaƙanta abin da suka aikata da sharrin Sheɗan.
Ina son matata, kuma ina yin waya da ita ba tare da na ce komai ba.
Ana zargin dan sandan da hallaka mamacin ne saboda ya ki ba shi cin hancin Naira 200 da ya nema.
Ya ba wa mai riƙe da kambun Guinness tazarar hotuna 496 a cikin minti ɗaya
A farkon wannan shekarar, an gano wani mutum yana aikin likitanci a Mumbai da digirin matarsa.