Zargin kwartanci: Hisbah ta kama kwamishina da matar aure
Hisbah ta kama wani kwamishina bisa zargin sa da lalata da matar aure a Jihar Jigawa
Al’ajabi
Hisbah ta kama wani kwamishina bisa zargin sa da lalata da matar aure a Jihar Jigawa
Kotu ta yanke hukuncin ɗaurin shida ga wani magidanci da matarsa da ’ya’yansu biyar kan shiga gidan surukinsu.
Ya kuma shaida musu cewa ya sayar da Alkur’anai akalla 57 ga wani mutum, wanda a halin yanzu ake nema.
Hukuma ta damƙe wata mata da ake zargi da rataye ɗan riƙonta mai shekara biyu a duniya
A cikin wani faifan bidiyo mai suna ‘Next Level Security’ an nuna matar ’yar Pakistan ana hira da ita a yayin da take rataye da na’urar kyamarar CCTV