An gano tsinkaye maƙale a ƙoƙon kan wani mutum a Vietnam
Ya sha fama da matsanancin ciwon kai har ma ya kai ga rasa gani a cikin watanni biyar.
Al’ajabi
Ya sha fama da matsanancin ciwon kai har ma ya kai ga rasa gani a cikin watanni biyar.
Matar mai shekara 75 ta yi ikirarin cewa, kamshin abinci kadai ya isa ya tashi hankalinta.
Lekan Ogundipe ya kashe limamin cocin tare da kona gawarsa a saman mumbarin cocin a Jihar Osun.
Babu zato, babu tsammani ya dauko tabarya ya buga wa mahafin a kai.
Wani sojan saman Amurka ya babbake kansa a ofishin jakadancin Isra’ila da ke kasarsa domin na nuna adawa da yakin Gaza.