Murja Kunya ta yi layar zana daga gidan yari a Kano
Ana zargin Murja da koyar da karuwanci da bata tarbiyyar kananan yara.
Al’ajabi
Ana zargin Murja da koyar da karuwanci da bata tarbiyyar kananan yara.
Matashin ya yi amfani da bindiga kirar AK-47 ya harbe mutane 12, ciki kuwa har da mahaifinsa da dan uwansa
Masarautar Egba ta dakatar da Olu na Owode, Oba Kolawole Sowemimo, saboda ya yi wa mawaki liki da takardun Naira.
Kwastomomi sun kashe dilan tabar wiwi a rikicin da ya barke tsakaninsu kan tabar wiwinsa a Gombe.
Bayan sun kammala sai matashin mai shekaru 28 ya sace N3,000 da ya biya ta da kuma wayarta