Al’ajabi

Al’ajabi

Amarya ta yi wa ango yankan rago a Neja

Amaryar ta yi wa angon yankan rago yayin da mutane ke barci cikin dare.

An kama ’yar shekara 20 da buhu 5 na tabar wiwi

Makwabtaka sun fallasa yadda masoyan suke tara tabar wiwi a cikin gidansu

Mace ta kai ƙarar mijinta saboda rashin wanka da wanke baki

Yana wanka sau daya duk mako guda zuwa kwana goma, kuma yana wanke baki sau daya ko sau biyu a mako.

Mutum 2 sun mutu a gasar shan maganin gargajiya a Kogi

Masu bajintar shan tsimi sun mutu bayan kwankwaɗar maganin gargajiyar da ake kira ‘gegemu’ da ‘obo’.

Matashi ya yi wa matar wansa fyade ya kashe ta a Binuwe

An tsinci gawarta a gona da alamar an yi mata fyade kuma an sassare ta da adda a hancinta da kanta.