Daliba ta ‘kashe kanta’ a dakin otel
An gano dalibar a sume kumfa na fitowa daga bakinta da kwalbar maganin kashe kwari a gefenta
Al’ajabi
An gano dalibar a sume kumfa na fitowa daga bakinta da kwalbar maganin kashe kwari a gefenta
Ta ce kyanwa da karen su ne suka damu da ita.
Sojojin ruwan Najeriya sun zakulo wasu matasa tara da suka boye a farfelar wani jirgin ruwa da nufin ya kai su zuwa Turai ba bisa ka’ida ba.
Hukumar EFCC ta cafke wani shugaban coci kan damfarar mabiyansa kudi Naira biliyan 1.39.
’Yan bindiga sun kai hari a kusa da sansanin sojojoi a Abuja, inda suka dauke wani darakta a hukumar samar da gidaje ta kasa.