Al’ajabi

Al’ajabi

Daliba ta kashe kanta saboda lakcara ya daina son ta a Adamawa

Dalibar ta sha guba ne sakamakon rabuwa da malamin Kwalejin.

An yanke mazakutar malamin allo daf da aurensa a Zariya

An yi wa alaramma yankan rago aka yanke masa mazakuta a hanyarsa ta dawowa daga karbo kayan shiga angoncinsa.

An kama matar da ta sayar da kananan yara 42

An cafke wata mata da ta sayar da kananan yara 42 domin aikin bauta a shekaru biyar da suka gabata.

Kauyen da mutanensa ke fama da ciwon mantuwa

Akasarin masu cutar sun haura shekara 60 sai wasu 10 da suke kasa da haka.

Ya mutu bayan lalata da matar aure a otel

Budurwarsa, wadda matar aure ce a unguwar, ta sume jim kaɗan bayan mutuwarsa